Connect with us

News

YANZU-YANZU: Kotu ta yi watsi da ɗauƙaƙa ƙarar da wanda yai waƙar ɓatanci ga Annabi ya shigar a Kano

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

Kotun Daukaka Kara da Kano ta yi fatali da karar da mawakin nan da ake zargi da yin wakar batanci, Aminu Yahaya Sheriff ya daukaka kan hukuncin kisan da aka yanke masa.

Mawakin dai ya daukaka karar ce yana neman a sake yi masa shari’ar da ka kai ga yanke masa hukuncin tun da farko.

Aminiya ta rawaito cewa, sai dai Kotun Daukaka Karar ta ce Kundin Shari’ar Musulunci na jihar Kano na shekara ta 2000 bai saba wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending