Connect with us

News

Saudiya za ta bada gurbin kashi 25 ga tsofaffi ƴan sama da shekara 65 a Hajjin baɗi

Published

on

Ka,aba

Daga Khadija abdullahi muhmd

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Ma’aikatar Hajji da Ummara ta Saudi Arebiya ta ce, a cikin adadin mutanen da za su yi aikin Hajjin baɗi (2023), za ta bada kaso 26 cikin 100 ga tsofaffi da su ka haura shekaru 65 na haihuwa.

Advertisement

 

 

Advertisement

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 225 a fadin Kano, Jigawa – NEMA

Shafin Haramain ya rawaito cewa ƙasar ta kuma ce za ta ɓullo da shirin biyan kuɗin yin aikin Hajji ta tsarin biya biyu.

Advertisement

 

Ma’aikatar ta kuma bayyana cewa za ta soke tsarin zuwa hajji na mai-rabo-ka-ɗauka, inda za ta ƙyale ko wanne maniyyaci ya yi rijista kai tsaye.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Daily Nigerian

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending