Connect with us

News

Allah yayiwa Daya daga cikin Jaruman kannywood Rasuwa Wanda a Kafi sani da Kafi gwamna na cikin Shirin kwana casa.in

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Allah ya yiwa ɗaya daga cikin jaruman Kannywood Umar Yahaya Manunfashi, wanda aka fi sani da Alhaji Yakubu Kafi Gwamna a cikin shirin kwana cassa’in mai dogon zango da ake yi a gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa.

Advertisement

Kafi Gwamna ya rasu ne a yammacin ranar Talata kamar yadda rahotanni suka tabbatar, bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Falalu A Ɗorayi daya ne daga cikin jiga-jigai a cikin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood kuma mai shiryawa gami da ba da umarni ya tabbatar da rasuwar sa.

Advertisement

“Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood, tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service,” in ji Ɗorayi.

Ya kuma yi masa addu’ar neman rahamar Allah, “Allah yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da ƴan uwa hakurin rashinsa.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending