Connect with us

News

Istigfari ya na janyo arziƙi da yayewar damuwa –cewar malam Mai anwaru

Published

on

Advertisements
ads

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

Limamin masallacin’Juma’a   Mai suna masjid anuwaru dake  unguwar   tudun Yola  malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su  yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa.

 

Advertisement

 

Malam , ya bayyana hakan, a zantwarsa da walikin jaridar indaranka.

Ƴan fashi sun kutsa coci daidai lokacin da ake ibada

 

Mai anuwaru yace shi Allah subhanshu wata ala shine yayi Umar,ni dayin istiqfari Kuma Allah ya samar  falaloli da dama Wanda dan Adam zaiyi domin ya Sami soyayyar sa

 

 

Advertisement

 

Duk Wani Wanda ya aikata sabo ko ya sabawa Allah idan dai  Kuma ya tuba Dan Allah  to babu shakka Allah zai gafartamasa zanuban,sa cewar malan abdulkadir

 

Malamin yace kowanne lokaci bawai sai mutum yayi sabo bane  zai tubarwa Allah ba domin Allah yanasan bawa Mai yawan ambatan,sa

 

Malam abdulkadir ya bayyana falalolin da

Advertisement

Kissoshi da Allah yakewa bayi masu yawan istiqfari

 

Daga cikin kissoshin da malam ya fada yace Allah zai saki Sama ruwa Sama ya sauka kamar da bakin kwarya noma yayi kyau  za,a samu abinci babu zancen fari za,a Sami arzuki Mai amfani Duk Wani NAU,in kayan Jin dadi da abubuwan more rayuwar Allah

 

Sannan Kuma malamin yace Allah ya saukar da Aya acikin ayoyin,sa wacce take cewa duk masu yin istiqfari Allah zai basu ya,ya,ye masu albarka

Falalar yin istiqfari anan gidan duniya

Advertisement

Malamin yace idan dai Dan Adam ya lazamci yin istiqfari to hakika Allah zai yayewa mutum kuncin rayuwa tun daga gidan duniya

 

Falalar yin istiqfari ranar kiyama

Ya,ce duk Wani bawa da yake yin istiqfari tom zai shigar dashi aljannah

 

Lokutan da ake so musulmi ya runga yin istiqfari

Advertisement

Anaso Muslim ya rungayin istiqfari musamman lokacin  isowar sallah asuba misalin Karfe hudu  4 har wayewar gari

Sannan akwai lokaci bayan sallar juma,a anaso bawa yarungayin istiqfari har bayan sallar magriba

 

Daga karshedai malam abdulkadir shehu Mai anuwaru yayi kira da dukkan Musulmai su yawaita Yin istiqfari

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending