Connect with us

Sports

Dole sai an hana ‘yan Afirka wakiltan wasu ƙasashe sannan su lashe gasar cin kofin duniya’ inji Jose Mourinho’

Published

on

Jose Mourinho

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

 

Jose Mourinho yace ‘innason duniya ta fahimci cewa yankin Afirka daya ne kamar sauran sassan duniya,suna da kwarin gwiwar lashe dukkan wasanni, matsalar itace duk sun warwatsu a sassan duniya suna wakiltar wasu kasashen a maimakon asalin su,

Sojojin Najeriya sun ceto ‘yan China bakwai daga hannun ‘yan fashi

Eh duk da nasan cewa ba nine ya kamata nayi magana ba, amma ya kamata hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA tayi adalci ta hana kasashe baiwa ‘yan wasa damar wakiltar, wanda haka zai maida gasar cin kofin duniya ta kara armashi da gogayya “inji Jose Mourinho.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending