Connect with us

News

Hajjin 2023: Jihar kano ta buƙaci maniyyata su biya miliyan 2.5 kuɗin ajiya

Published

on

 

 

Advertisement

Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano  ta   umarci maniyata aikin hajjin bana da su biya naira miliyan 2.5 a matsayin mafi ƙarancin kuɗin ajiya.

 

Advertisement

Hadiza Abbas Sanusi  tace maniyatan za su biya kuɗin ne ta hannun hukumar, har zuwa lokacin da hukumar Alhazai ta ƙasa za ta sanar da ainihin kuɗin kujerar aikin hajjin na bana.kamar yanda ARTV ta rawaito

 

Advertisement

 

 

Advertisement

“Bayan da ƙasar Saudiyya ta ware wa Najeriya kujeru 95,000,

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending