Uncategorized
Paul Slosar: Mafi Tsayin Gashin Baki A Duniya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Paul, na Summerville, South Carolina, Amurka. Ya lashe kyautar “Guinness” na wadda ya fi kowa tsayin gashin baki da tattalin sa a duniya.
Salon gashin bakinsa na Turawan yammana ya kai 63.5 cm (2 ft 1 in), alokacin da aka gabatar da shi don gasa a Gasar Gemu da Gemu ta Ƙasa a Casper, Wyoming, Amurka, a ranar 12 ga Nuwamba 2022.
Tsayinsa daidai ya ke da jariri ɗan wata huɗu.
Lokaci ne na alfahari musamman ga Paul, wadda ya ɗauki shekaru talatin ya na hidimar gyara gashin bakinsa.
Advertisements
