Connect with us

Opinion

So Shine Farin cikinr Rayuwa haka zalika Shine Matsalar Rayuwa

Published

on

Muhammad muhammad zaharaddin

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

 

A duk lokacin da masoya guda biyu suka hau wata turba ta son juna kokuma tsaka da soyayya tabbas akan samu farin ciki wani lokacin kuma bakin ciki kamar yanda masana so suka fada.
Haka kuma tabbas idanu na rufewa a wajan kaunar Juna da furta kalamai wadanda Kai kanka masoyi baka san da suba, walau na gaskiya ko kuma a kasin haka .
Kasan cewar Hakan ba gaskiya bane musali Rabin Raina. jinin jikina. Rayuwata. Bazan iya cin Abinci ba idan Banji muryarki ba. Rashin Jin muryarki ya hanani yin Bacci. Idan na Rasaki ba zan iya Auren wata ba idan ba ke ba da dai sauran su.

Advertisement

Hukumar DSS ta Saki Tsohon Gwamnan Zamfara, Yari Bayan Amsa Tambayoyi

Duk kalaman ana furta su ne sabida shaukin soyayya da masoyan keyiwa Juna don farantawa Juna rai Amma a zahiri ba gaskiya bane sai dai kawai yin Hakan a wannan zamani ya zama Wani Abu da kusan mafi akasari na masoya na Yin Hakan .
Wani lokacin Kuma idan akasamu a kasi sabani ya gitta a tsakani sai a manta da duk soyayyar da akayi a baya wata irin kiyayya ta shiga.
suji duk sun tsani Jua nan su kaikace Basu sukayi wannan soyayyar a baya ba da furta munane kalamai wa junan su. irinsu na tsaneka bana son Ganinka da kuma mayaudariya walahi nayi nadamar saninki da nayi a Rayuwa kokece macen da ta rage a duniya na hakura da ke wlh.

Ubangaji allah ya shiga tsakanin ku masoyan asali

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending