News
Shugaba Tinubu Na Shirin Sake Turawa Majalissar Dattawa Sunayen Ministoci Kashi Na Biyu
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Muddin ba wani sauyi aka samu ba, a yau ne shugaban kasa Bola Tinubu zai aike da sabbin jerin sunayen ministocinsa ga majalisar dattawa domin tantance su.
Bayanai sunce sunayen zasu je majalissar da sanyin safiyar yau yayin da ake sa ran za a karanta sunayen sabbin rukunin ministocin a zauren majalisar a yau.
Majiyar majalisar dattawa ta bayyanawa jaridar Punch cewa a yau ne za a kammala tantance mutane 28 da aka da aka aike da sunayensu.
-
News6 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News2 days ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News7 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
