Business
Da Ɗumi Ɗuminsa! Kamfanin MoreMonee POS Ya Shirya Daukar Ma aikata A Kano Da Arewa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Kamfaninmu POS Na MoreMonee ya shirya daukar ma aikata musamman Aggregators da kuma agent tare da DSA ma ana ma’aikatan cikin office, to ga dama ta samu ga Maza da Mata a fadin jihar Kano da kuma Arewacin Najeriya.
Amintaccen kuma ingantaccen kamfanin POS wato More Monee kamfanin da ya shahara a kudancin kasar nan ya kunno kai Arewacin Nijeriya domin tallafar kasuwancinku a ko ina kuke.
NSCDC Da Sojojin Sun Bankado Wasu Wuraren Tace Man Fetur Da Ba Bisa Ka’ida Ba
Yanzu haka kamfanin ya yanzu daram a jihar Kano da jihohin arewa domin sadar da mutane ingantaccen network ga saukin caji.
Don haka kamfanin More Monee ya dauki aniyar samawarwa da yan jihar kano aikin yi a wannan kamfani, karkashin jagorancin Manaja Hamza Sani Jibrin.
MoreMonee POS daban yake da sauran, babu matsalar, network ko decline, ko kuma jeka ka dawo.
Ga duk mai buƙatar daukarsa aiki ko kuma siyan wannan na’urar zai iya tunrubar Manaja Hamza a wannan lambobin:-
08164389751
09035248066
Ko kuma email
sanijibrinhamza@gmail.com
Ko kuma ku zo kai tsaye Office dinmu da ke Suite 24 H&H plaza opposite, Sheikh Isyaka Rabiu paediatric hospital Zoo Road Kano