Sports
Lionel Messi ya zama fitaccen ɗan kwallon kafa na Fifa
Lionel Messi na kasar Argentina ya lashe kyautar gwarzon shekarar 2023 na FIFA da aka gudanar daren yau litinin.
Advertisements
Advertisements
Messi ya doke Earling Harland Na Manchester city da Kylian Mbappe Na PSG wajen lashe wannan kyautar.
Advertisements
Shugaba Tinubu ya kashe fiye da kuɗin da aka ware masa wajen tafiye-tafiye – Rahotanni
Harland ya zo Na 2, yayin DA Mbappe ya zo Na 3.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
