News
Akalla Mutane 200 Ne Suka Mutu Sakamakon Tsananin Zafi a Adamawa
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO
Akalla mutane 200 ne suka mutu sakamakon tsananin zafi da aka fuskanta daga ranar 1 zuwa 13 ga watan Mayu a Yola, babban birnin jihar Adamawa.
Mazauna yankin da suka zanta da wakilin jaridar Daily Trust sun koka kan yadda yanayin zafi ya yi kamari
Wanda hakan yake kimanin digiri 47 zuwa 50, wanda masana suka bayyana a matsayin matakin hadari, inda suka ce hakan na iya haifar da tsananin zafi .
Ɓangaren Shari’a Ita Ce Babbar Matsalar Mu a Ƙasar Nan Ba INEC Ba- Peter Obi
Bayanan da ba a hukumance ba a cibiyar makabartar Yola (YCC) da ke yankin Damare a babban birnin jihar, sun ce adadin wadanda suka mutu sakamakon tsananin zafi da ba a saba gani ba daga ranar 1 zuwa 13 ga Mayu, 2024 ya kai 400.
-
News2 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News7 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News5 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
