Connect with us

News

Hukumar NCC Ta Umarci Kamfanonin Sadarwa Da Buɗe Layukan Wayoyin Da Suka Rufe 

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta umarci kamfanonin sadarwa da buɗe layukan wayoyin da suka rufe na mutane bisa dalilin tantance lambar katin ɗan ƙasa ta NIN.

JARIDAR Punch ta ruwaito cewa A wata sanarwa da hukumar ta fitar mai ɗauke da sa hannun daraktan hulɗa da jama’a na NCC, Reuben Muoka ya fitar ya umarci kamfanonin su buɗe layukan nan take.

Advertisement

Hakan dai na zuwa ne a yayin da jama’a da dama suka shiga damuwa a yayin da kamfanonin sadarwa suka dakatar da layukansu daga yin kira da amsa kiran saboda gaza tantance lambar NIN ɗinsu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending