Connect with us

News

Zaɓen Kananan Hukumomi: Kungiyoyin Farar Hula 89 Sun Gabatar Da Rahoto Ga  Hukumar KANSIEC 

Published

on

Zaɓen Kananan HukumomiKungiyoyin Farar Hula 89 Sun Mika Rahoto Wa Hukumar KANSIEC

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Kungiyoyin farar hula 89 da aka amince da su a matsayin masu sa ido kan zabe sun yaba da yadda zaben kananan hukumomin jihar Kano ya gudana

Advertisement

Inda suka bayyana cewa an gudanar da zaben ne domin amfanin ‘yan Kanawa da kasa baki daya.

Bawa Hon. Yusif Ata muƙamin ministan gidaje da shugaban ƙasa ya yi, ya ɗora ƙwarya a gurbin ta – Amb. Ƙaribu Kabara.

Kungiyoyin farar hula karkashin jagorancin Comrade Victor Kalu daraktan Grassroot Development and Peace Initiative, sun bayyana gamsuwarsu da yadda aka gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali da lumana, duk da cewa babu jami’an tsaro.

Advertisement

A cewar Kwamared Kalu, zaben kananan hukumomin yana da matukar muhimmanci domin shi ne mafi kusanci da jama’a, kuma hukuncin da kotun koli ta yanke kan cin gashin kan kananan hukumomi ya zama wajibi jihar.

Farfesa Sani Lawal Malumfashi, shugaban KANSIEC , ya godewa kungiyar bisa gudunmawar da suka bayar wajen samun nasarar zaben, ya kuma kara musu kwarin gwiwar ci gaba da inganta dimokradiyya a Najeriya.

Advertisement

Wannan ci gaban ya biyo bayan zaben kananan hukumomi da aka gudanar a ranar 26 ga Oktoba, 2024, wanda tun farko aka shirya gudanarwa ranar 30 ga watan Nuwamba, amma aka sake dagewa saboda hukuncin da kotun koli ta yanke kan cin gashin kan kananan hukumomi.

Zaben dai ya samu halartar jam’iyyun siyasa guda shida, kuma tun da farko gwamnan jihar Kano,

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending