Connect with us

News

Dan Makaranta Ya Daba Wa Mutane 25 Wuka Saboda Ya Fadi Jarrabawa

Published

on

Ambaliyar RuwaZulum Ya Rufe Ɗauƙacin Makarantun Firamare Da Ke Jihar Nan Take

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA 

Wani matashi dan shekara 21 ya halaka mutane takwas tare da raunata 17 a birnin Wuxi dake gabashin kasar China da yammacin Asabar a cewar sanarwar ‘yansanda.

Advertisement

DW ta ruwaito cewa Lamarin ya faru ne kwanaki kalilan bayan wani direba ya murkushe mutane 35 har lahira baya ga wasu 43 da suka samu raunuka a wata farfajiyar wasanni a birnin Zhuhai da ke kudancin kasar ta China.

‘Yansanda sun bayyana cewa matashin tsohon dalibi ne da ya kamata ya kammala karatunsa a wannan shekarar ta 2024 amma ya fadi jarrabawa.

Advertisement

Yansandan sun kara da cewa ya koma makarantar ce saboda ya nuna bacin ransa ta hanyar kashe mutane kamar yadda ya tabbatgar musu.

Matakin Amurka na cefanar wa Taiwan makamai ya bakanta ran China

Advertisement

Mahukuntan sun kara da cewa ana can ana aikin gaggawa na jinyar wadanda suka samu raunuka a birnin Yixing.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending