Connect with us

News

An Yanke Wutar Lantarkin Jami’ar ABU  Saboda Gaza Biyan Kudin Wuta

Published

on

An yanke wutar lantarkin Jami'ar ABU Zariya saboda gaza biyan kudin wuta

An yanke wutar lantarkin Jami’ar ABU Zariya saboda gaza biyan kudin wuta

Wata sanarwa da Hukumar Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta fitar, ta bayyana cewa ma’aikatan lantarki na Jihar Kaduna sun katse layin lantarkin da ya kai wa jami’ar wuta.

Gwamnatin Kano Ta Dawowa Da Jami’ar Northwest Sunanta Na Asali

Sanarwar ta ce hakan na zuwa ne bayan gaza cimma matsaya akan kuɗin wutar da jami’ar ke sha a kowane wata, duk da cewa jami’ar ta yi iƙirarin biyan kuɗin wuta na sama da Naira biliyan ɗaya a wannan shekarar.

A baya-bayan nan ne dai aka bayyana Jami’ar ABU a matsayin jami’ar da ta fi kowace jami’ar gwamnati fice a Najeriya.

 

 

Advertisement

DAILY TRUST 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending