Connect with us

News

‎Mahaifiya Da ’Yarta Sun Doke Maza A Gasar Tseren Yada-ƙanin-wani A Kaduna

Published

on

‎Uwa da ’yarta sun doke maza a gasar tseren yada ƙanin wani a Kaduna

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

‎Wata dattijuwa da ’yarta mai shekara 17 sun lashe gasar tseren yada-ƙanin-wani a bikin raya al’adun al’ummar Kudancin Jihar Kada (SKFEST) ta bana.

Advertisement

‎Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar.

Kotun Daukaka Kara Ta Ce Haramun Ne Jami’an Kwastam Su Rika Kwace Shinkafa Da Sauran Kayayyaki Akan Tituna

‎’Yan tsere maza da mata ne suka kwashinsu a hannun dattijuwa Elizabeth da ’yarta Garda a gasar fa aka fafata a filin wasa na garin Kafanchan.

Advertisement

AMINIYA ta ruwaito cewa ‎Grace mai shakara 17 ta ce ta so a ce ta doke mahaifiyarta domin ta zo ta ɗaya amma mahaifiyar ta fi ta kuzari.

‎Amma duk da haka ta ce tana fatan nan gaba za ta ba ta mamaki.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending