News
Gwamna Yusuf Ya Sauya Wa Kwamishinan Shari’a Ma’aikata
Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi sabbin canje-canje a majalisar Zartarwarsa.
Cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace an canja
Yadda Wasu Yan Nijeriya Suka Yi Kashin Ƙulli 116 Na Hodar Ibilis A Gaban Jami’an NDLEA
Bar. Haruna Isa Dederi – daga Shari’a zuwa Sufuri.
Bar. Mustapha Nuruddeen Muhammad – daga Shari’a zuwa Muhalli a matsayin Babban Sakatare.
Kwamishinan Harkokin Jin Kai ya koma ma’aikatarsa ta asali bayan rike Sufuri a wucin gadi.
Ya kuma ce Sauye-sauyen za su fara aiki ne daga Talata, 23/09/2025.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce wannan mataki zai ƙara inganci, daidaito da sakamako mai kyau ga al’ummar Kano.
-
News6 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News6 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
