Connect with us

News

HUKUMAR ZABEN KASAR SANEGAL TA SHIRYAWA ZABEN YAN MAJALISU NA GOBE LAHADI

Published

on

Daga Khadija Abdullahi Mahmud.

 

 

 

 

An kawo karshen yakin zaben yan majalisu na kasar Senegal, zaben da za a yi gobe lahadi 31 ga watan yuli a wani lokaci da yan siyasa musaman bangaren adawa ke kokawa ganin yada shugaban kasar Macky Sall ke tafiyar da shugabanci.

Advertisement

 

Kujeru 165 ne yan siyasar kasar daga jam’iyyu takwas za su nemi karawa a Kar zaben kasa.

Karya Atiku keyi bai nemi sulhu a wurina ba, cewar Gwamna wike

Zaben dake a matsayin zakaren gwajin dafi ga Shugaban kasar Macky Sall,da tarin yan kasar ke kallon sa a matsayin wanda ya gaza wajen magance matsallolin da suka hada da tsadar rayuwa,rugujewar inci fada aji.

Yan siyasa bangaren adawa sun shirya kam a wannan zabe na ganin sun samu rijaye a zauren majalisar,wata hanyar tilastawa shugaban kasar canza salon siyasa da kuma damawa da yan adawa a shugabancin kasar ta Senegal.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending