Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kubutar da wasu yara biyu da aka yi garkuwa da su a jihar.
Shugabancin Nigeria ba,na malalaci bane cewar atiku Abubakar
Yaran wadanda dukansu mata ne masu suna Ubaida Hassan mai shekara 12 da kuma Umaima Jamilu mai shekara goma mazauna kauyen Kekun Waje ne da ke karamar hukumar Bungudu a jihar.
Rundunar ‘yan sandan ta ce yanzu haka ta mika yaran hannun iyayensu bayan da aka gama duba lafiyarsau a asibiti
