Connect with us

News

Nijeriya komai ya lalace a mulkin APC – Makarfi

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

 

 

 

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmad Mohammed Makarfi ya ce mafiyawan lamurra sun tabarbare a karkashin mulkin jam’iyyar APC.

Advertisement

A ganawarsa da BBC Hausa, Sanata Makarfi ya ce a lokacin da jam’iyyar PDP ke mulki, lamurran ba su lalace ba kamar haka, ta yadda a lardin arewa maso gabashin kasar ne kadai ke fama da matsalar tsaro, amma duk da haka aka gudanar da zaɓe ganin irin kokarin da gwamnati ta yi.

Abubuwa 20 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sheikh Dahiru Bauchi

DCL Hausa ta ba da labarin cewa Ahmad Mohammed Makarfi dai ya yi Gwamnan jihar Kaduna a daga shekarar 1999 zuwa 2007.

Daily Trust ta rawaito cewa Makarfi ya ce a halin da ake ciki yanzu, mutane ba su iya zuwa gonakinsu, kasuwannin ko su ziyarci ‘yan’uwansu, saboda halin tsaron da APC ta jefa kasar.

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending