Connect with us

News

YANZU-YANZU: Yarima Charles ya gaji marigayiya Elizabeth

Published

on

Advertisements
ads

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

 

 

 

 

Advertisement

Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin Ingila, bayan rasuwar mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth ta biyu.

Sarauniyar Ingila Ta Rasu Tana Da Shekara 91

Da yammacin Alhamis ɗin nan ne Elizabeth ta mutu tana da shekaru 96 a duniya.

 

Jaridar AFP ta rawaito cewa, rasuwar ta ta ke da wuya, sai a ka sanar da Charles, wanda shi ke babban ɗanta, mai shekaru 73 da haihuwa, a matsayin wanda zai gaje ta.

 

Advertisement

Sarauniya Elizabeth dai ita ce mafi daɗewa wa a kan karagar mulkin, inda ta shafe shekaru 70 ta na mulki.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending