News
Abin da Ministan Sufurin Najeriya ya ce kan dawo da jigilar jirgi tsakanin Abuja-Kadunap
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Ministan Sufurin Jiragen Kasa na Najeriya Mu’azu Jaji Sambo ya ce suna sa rai nan ba da jimawa jigila za ta dawo tsakanin Abuja zuwa Kaduna.
Ya bayyana haka ne ranar Juma’a a Abuja, babban birnin kasar.
Ministan ya fadi dalilin da ya sa fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da aka ceto ba su je Abuja domin ganawa da gwamnati ba.
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
