Connect with us

News

An Ceto ’Yan Sandan Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kuros Riba

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kuros Riba ta tabbatar da ceto wasu jami’anta uku wadanda matasan yankin Ndon Owong, cikin Karamar Hukumar Odukpani a jihar suka yi garkuwa da su.

Mai magana da yawun rundunar, SP Irene Ugbo, ta ce dakarun rundunar yaki da kungiyar asiri a jihar ne suka ceto jami’an a ranar Litinin.

Advertisement

An yi waje da Juventus daga Champions League

 

Advertisement

Ta kuma shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), ranar Talata cewa, an kama mutum biyu daga cikin wadanda ake zargi da yin garkuwa da jami’an.

Ndon Owong yanki ne mai fama da ayyukn matsafa wanda a cewar ta, hukuma ba za ra zuba ido ta kyale ana salwantar da rayukna jama’a ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending