News
Mai Martaba Sarkin Dosso ya rasu yana da shekara 99
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Allah ya yi wa Mai Martaba Sarkin Dosso, Djermakoye Maidanda Hamadou Seydou rasuwa.
Sarkin ya rasu ne yau Litinin yana da shekaru 99 a birnin Dosso da ke jamhuriyar Nijar.
Masu motocin bos na haya sun fara yajin aiki a Legas
Djermakoy Maidanda Hamadou Seydou shi ne Sultan na farko a masarautar ta Dosso .
Shi ne zarmakoye na 24 da ya hau karagar mulki a ranar 13 ga watan oktoba na shekara ta 2000.
An haife shi a ranar 8 ga watan Maris na 1923 a garin Dosso. Ya shiga makarantar Faramari a 1931, inda ya karanci sashen hada magunguna
-
News6 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News2 days ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News6 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
