News
zaiyi kokari wajen ganin an magance matsalar faduwa jarabawar daliban sharada.. -Abubakar Musa.
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Dan takarar shugabancin kungiyar daliban Sharada (SHASA) Sen. Abubakar Musa (Alhaji)yace zaiyi kokari wajen ganin an magance matsalar faduwa jarabawar danlibai sharada
Yayin da Kungiyar Cigaban AlUmmar Sharada G.R.A A Ta Gayyaci dan takarar shugabancin kungiyar daliban Sharada (SHASA) Sen. Abubakar Musa (Alhaji) damin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi takararsa.
Kwankwasiyya ta Nada Muhuyi Magaji A Matsayin Daraktan Leken Asiri Da Dabaru
Hakan na kunshine cikin wata sanarwa da mai magana da yawun kumgiyar ya aikawa. Jaridar indaranka
A wajen taron dan takarar shugabancin kungiyar yayi alkwawari da dama da yace idan aka zabeshi zaiyi Kuma munada tabbacin da yardar alllah zayi
Daya daga cikin muhimman abubuwan da ya gabatar a wajen taron shine
Bayyana manufofinsa na takara
Daya daga cikin abinda ya maida hankali akai shine zaiyi kokari wajen ganin an magance matsalar faduwa jarabawa da dalibai sukeyi, kamarsu WAEC, NECO, JAMB da sauransu
Ba yaga wannan ya jaddada aniyarsa na ganin ya tallafawa daliban dake cikin makarantun da ke Sharada da kayan karatu, wanda ya zamto mawuyaci a wajen wasu da sukeyin karatu a cikin unguwar, sannan ya jaddada aniyarsa na gani yaka committee da zai dunga taimakawa dalibai wajen koyar da su abinda ya shafi rubuta jarabawarsu.
