Connect with us

News

’Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji 11 A Syria

Published

on

DAGA HAUWA KUNDILA

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Sojoji 11 ne suka rasa rayukansu a hare-haren kungiyar ’yan ta’addan Tahri al-shamam kan yankin Arewa maso yammacin Syria ranar Laraba.

Advertisement

 

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Syria mai shalkwata a Birtaniya ta ce kungiyar ta harba roka da bama-bamai kan sansanin sojojin da ke Kafr Ruma , inda takwas da ke kusa da lardin Idlib  suka rasu.

Advertisement

ICPC Ta Kama Matar Da Ke Sayar Da Sabbin Kudi A Twitter

Rahotanni sun bayyana cewa daga baya ne ’yan ta’addan suka harbe karin sojoji uku a kusa da yankin Kafr Nahl da shi ma yake a lardin.

 

Advertisement

Yan ta’addan dai sun mamaye fiye da rabin yankin Idlib da sauran kewayen iyakar lardunan Aleppo, Hama da kuma Latakia.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending