News
Jihohi shida da suka koma hannun ƴan adawa a Najeriya
Duk da cewa har yanzu ba a kammala bayyana sakamakon zaɓen jihohi 28 cikin 36 da aka yi a Najeriya ba a ranar 18 ga watan Maris, amma ya zuwa yanzu akwai wasu jihohi da ƴan adawa suka karɓe daga hannun masu mulki.
Zuwa yanzu jihohi shida sun koma hannun jam’iyyun adawa waɗanda suka haɗa da Benue da Cross Rivers da Kano da Sokoto da Plateau da kuma Zamfara.
NLC Ta Umarci Mambobinta Su Tsayar Da Komai Cak A Rassan CBN Na Najeriya
Amma jiran tsammani a wasu jihohin da suka haɗa da Adamawa da Abia da Kebbi da Enugu ka iya ƙara yawan waɗannan jihohin da shida.
Samun nasara kan jam’iyyar da ke mulki a Najeriya wani abu ne mai cike da mamaki, masana na ganin babu ɗan hamayyar da zai iya ƙwace mulki da tazarar da ba ta kai ta kawo ba
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News4 days ago
ICPC Ta Wanke Femi Gbajabiamila Daga Zargin Badakalar Hukumar Bogi
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Dakile Yunkurin Sace Jariri Da Wasu Ma’aikatan Asibiti A Jigawa
