News
Yan Najeriya Sama Da Milyan 1 Ne Suka Ci Gajiyar Shirin Rage Fatara A Nigeriya
Mutane milyan daya da dubu dari takwas ne suka amfana da shirye-shiryen.
Gwamnatin tarayya ta ce mutane miliyan 1 da dubu dari 8 ne suka ci gajiyar ayyuka da shirye-shiryen da aka yi a karkashin shirin rage talauci na kasa tare da dabarun bunkasa cigaban kasa.
A jiya ne aka gabatar da rahoton yadda aka gudanar da shirye shiryen a Abuja a yayin wani taro da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta.
Yin Sallar Tahajjud A Gida Ya Fi Lada —Sheikh Ibrahim Khalil
Rahoton ya ce, an yi shirye-shirye har guda 100 karkashin shirin bunkasa noma domin samar da abinci da ayyukan yi da kuma gina hanyoyin karkara.
Kakakin mataimakin shugaban kasa Laolu Akande, ya ce rahoton ya nuna cewa kananan manoma miliyan 1 da dubu dari 6 ne suka amfana da tsare tsaren da gwamnatin ta aiwatar
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
