Connect with us

Business

Johann Rupert na Afirka ta Kudu ya zarce Aliko Dangote a matsayin wanda ya fi kowa kudi a Afirka

Published

on

Forbes Real-time Global Billionais List ta sanya Aliko Dangote a matsayi na 172 a masu  arzikin da ya kai dala biliyan 10.7 bayan Johann Rupert & Family na Afirka ta Kudu wanda ke matsayi na 145 da dukiyar da ta kai dala biliyan 12.

Advertisements
Advertisements

Hakan na nufin Johann Rupert na Afirka ta Kudu ya yafi  hamshakin attajirin nan Aliko Dangote ya zama hamshakin attajiri a Afirka.

Advertisements

Real Madrid ta sayo Dan wasan da zai maye gurbin Benzema

Ku biyo mu domin samun labarai da dumi-duminsu.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending