News
Inusa Yellow ya fito daga kurkuku
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
A yau ne matashin nan da sunansa ya karaɗe kafafen yaɗa labaran ƙasar nan, wato Yunusa Yalo ya shaƙi iskar ‘yanci bayan tsawon shekarun da ya ɗauka a garƙame a gidan yari.
Inusa Yellow dai ya fito, sai kuma fatan Allah ya kiyaye gaba.
Advertisements
