Connect with us

News

Shin Ko Kun San Nawa Ne Farashin Motocin Da Za A Siya Ma Yan Majalisa?

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Yan Majalisa 358 da ke majalisar tarayya ta goma za su samu Toyota Landcruiser, da kuma Toyota Prado.

-Ana saida Toyota Landcruiser 2023 a kan Naira miliyan 125 duk guda daya.

Advertisement

Muna shiryawa dalibai wasanni domin hadakan daliban jami’ar —KUST Wudil.

-Ita kuwa Toyota Prado 2023 ta haura Naira miliyan 75 duk guda daya a kasuwa.

Kwamitin da ke kula da harkokin majalisar dattawa za a ba dawainiyar shigo da wadannan motoci.

Advertisement

Motocin dai zaku laƙume N40,000,000,000.00

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending