Connect with us

News

Kamfanin da ke rarraba wutar lantarki na KEDCO ya ce za a samu daukewar wutar lantarkin na tsawon awanni 12 

Published

on

 

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD  ZAHRADDIN 

Advertisement

 

Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO mai kula da jihohin kano katsina da jigawa ya bayyana cewa a gobe Lahadi 29 ga watan October, zasu dauke wutar daga karfe 7 na safe zuwa Karfe 7 na yamma.

Advertisement

Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar a dare ranar Asabar din nan.

An Harbe Dalibin Jami’ar Benin Har Lahira A Harabar Makaranta

“Muna sanar da kwastomomin mu cewa zamu dauke wuta a gobe Lahadi domin baiwa kamfanin TCN damar gudanar da wasu aikace-aikace akan layin da ya kawo wutar daga Kaduna zuwa Kano”.

Advertisement

 

 

Advertisement

Sanarwa tace TCN zasu gudanar da aikinne na sauyawa wasu turakunsu wuri sakamakon aikin layin dogo ( Titin jirgin kasa) da ake yi daga Kaduna zuwa Kano.

 

Advertisement

Kamfanin ya bukaci al’ummar Kano da su yi hakuri saboda tsaikon da za’a samu, amma ya bada tabbacin cigaba da yin duk mai yiyuwa don kyautatawa abo

kan huldar su.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending