Connect with us

News

Shugaba Tinubu Ya Tafi Faransa Domin Yin Wata Ziyarar Sirri

Published

on

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO 

Advertisements
Advertisements

Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bar Abuja ranar Laraba zuwa birnin Paris na kasar Faransa domin wata ziyarar sirri da za ta dauki kimanin makonni biyu.

Advertisements

An bayyana hakan ne a wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri Ngelale, ya fitar a ranar Laraba.

Advertisements
Advertisements

A Karshe Gwamna Lucky Aiyedatiwa Ya Nada Mataimakin Gwamna A Hukumance.

Ya kara da cewa “Zai dawo gida a satin farko na watan Fabrairun 2024.”

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending