Connect with us

News

Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Bukaci CBN Ya Gaggauta Janye Sabon Harajin Da Ya Kaddamar Kan Harkar Tsaro Ta Yanar Gizo

Published

on

DAGA YADIR SANI ABDULLAHI 

Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta yi watsi da sabon harajin da babban bankin kasa CBN ya kaddamar kan harkar tsaro ta yanar gizo, inda ta bukaci a janye ta cikin gaggawa.

Advertisement

Shugaban kungiyar ta NLC, Comrade Joe Ajaero, a wata sanarwa da ya fitar, ya koka da cewa karin harajin wata manufa ce ta adawa da gwamnati a cikin mawuyacin hali na tabarbarewar tattalin arziki.

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Sauke Shugaban Hukumar Tara Haraji Ta Jihar Kano (KIRS) Daga Mukaminsa

Ya bayyana cewa harajin, wanda za a aiwatar ta hanyar cirewa daga farkon ciniki, wani nauyi ne da ke wuyan ’yan Najeriya masu aiki tukuru.

Advertisement

 

Ya kuma bayyana yadda Wannan matakin da nufin karfafa matakan tsaro ta yanar gizo, yana barazanar kara tabarbarewar kudin da jama’a k

Advertisement

e fuskanta.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending