Connect with us

News

Sanata Ningi Ya Dawo Majalisar dattawa Bayan Dakatarwar Watanni Uku 

Published

on

DAGA UASIR SANI ABDULLAHI 

Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Bauchi ta tsakiya, Sanata Abdul Ningi, ya da aikinsa na majalisa a babban zauren majalisar bayan dakatar da shi na tsawon watanni uku.

Advertisement

Channels TV ta ruwaito cewa an dakatar da shi ne a watan Maris saboda ikirarin cushan kudi.

Ƙungiyoyin ƙwadago  sun dakatar da yajin aiki na kwanaki 5

Amma a ranar Talata ne aka hangi Ningi, dan majalisar dattawan jam’iyyar PDP a harabar majalisar dokokin kasar da ke Abuja a cikin bakar motarsa kirar Toyota Landcruiser Jeep.

Advertisement

Yana zuwa bakin gate NASS ya tsaya  don yin musabaha da ’yan jarida da ke kasa domin yi masa maraba.

Da aka tambaye shi ko ya ji dadin hutun nasa, Sanatan ya amsa da cewa: “Sosai.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending