Connect with us

News

Likita ya,yi sanadiyyar mutuwar Yarinya Yar shekaru 9 ta hanyar yi mata  fyade 

Published

on

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

Wani masanin lafiya dake Saida magani a shagon  (Chemist) ya yiwa karamar yarinya mai shekaru 9 a duniya fyade  har Saida yayi sanadiyyar mutuwar ta a Unguwar Jaba da ke karamar hukumar Ungoggo ta jihar Kano.

Advertisement

Kwamishiniyar harkokin mata da taimakowa nakasassu da yara ta jihar Kano Hajiya Aisha Saji itace ta tabbatar da  faruwar lamarin a cikin  wata sanarwar data fitar.

 

Advertisement

Jaridar Daily Trust ta rawaito Yarinyar mai Suna Rumaisa Sadiq ta rasu ne bayan mahaifin ta ya kaita Chemis domin ayi mata Magani  sanadiyyar fama a cizon zazzabin cizan sauro da take.

 

Advertisement

Anan ne mai Chemists yayi amfani da wannan  damar  yayiwa yarinyar fyade har Saida ta mutu

 

Advertisement

kwamishiniyar matan tace wannan mataki da mahaifin Yarinyar ya dauka na Kai Yarinyar sa shagon Chemist bai daceba kamata yayi mahaifin Yarinyar ya garzaya da ita Asibiti domin Ciwan Yarinyar tasa na Asibiti ne bana Chemist ba .

Saidai Kuma mahaifin Yarinyar yace ya kai Yarsa shagon bayar da Magani na (Chemist) ne domin ya nema mata lafiya cikin sauki da Kuma samun saukin Asibit.

Advertisement

 

 

Advertisement

Duk da yunƙurin da wasu mutane ke yi na jawo hankali da kuma karkato da hankalin zuwa ga rahoton Kai mara lafiyar Asibiti kamar irin abunda ake guda na abunda ya faru, Rumaisa Sadiq, mai shekara tara fyade kwamishinan ma’aikatar mata, yara da naƙasassu, Hajiya A’isha Lawan Saji Rano, tace ya zamsa dole ne a yi adalci a kan lamarin. marigayiya da kuma danginta.

 

Advertisement

Shima da yake magana a lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya gidan mamatan Kwamishinan tace, ‘dole ne a yi adalci ga karamar yarinyar da ta rasa ranta saboda kawai wani ya zabi ya nuna mata dabi’arsa ta dabba.

 

Advertisement

Hakika, cikakken adalci cikin gaggawa a wannan shari’a ya zama dole domin ya zama darasi da kuma dakile wasu irin wannan babban mutum da suka aiwatar da wannan rashin tausayi ga wata yarinya ‘yar shekara tara mara laifiya.

Gwamnatin jihar Kano a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf mai kaunar adalci za ta binciki karar a kotu har zuwa karshe.

Advertisement

“Duk da haka za a iya tunawa cewa mai wani likitan chemist ne ya yi mata fyade inda mahaifinta ya kai ta domin jinyar cutar zazzabin cizon sauro.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending