Politics
Dan Majalisa Ya Sauya Sheka Daga Jamiyyar NNPP Zuwa APC
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Mamba mai wakiltar mazabar Toto da Gadabuke a majalisar dokokin jihar Nasarawa, Mohammed Isimbabi, ya sauya sheka daga jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, APC.
Kakakin majalisar, Mista Danladi Jatau, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake karanta wasikar sauya sheka da Isimbabi ya rubuta a zaman da aka yi yau litini
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabbin Shugabannin A Hukumar DSS Da NIA
ya ce dan majalisar ya bayyana rabuwar kai a jam’iyyar NNPP a matakin kasa a matsayin babban dalilin da ya sa ya sauya sheka zuwa APC.
Advertisements
