Connect with us

News

Kashi 27 Na Jariran Da Aka Yiwa Gwajin Halitta Ba Iyayen Su Maza Suka Mallakesu Ba A Najeriya — Rahoto

Published

on

Kashi 27 Na Jariran Da Aka Yiwa Gwajin Halitta Ba Iyayen Su Maza Suka Mallakesu Ba A Najeriya Rahoto

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO 

Wani bincike da aka gudanar dangane da gwajin kwayoyin halittar jariran da ake haifa a Najeriya ya bayyana cewar kashi 27 na yaran ba iyayensu maza suka mallake su.

Advertisement

Wata cibiyar bincike dake Lagos ta gabatar da wannan rahotan binciken da ta gudanar daga watan Yulin shekarar 2023 zuwa Yunin wannan shekara ta 2024 .

Kamfanin NNPCL Ya Ƙara Farashin Litar Mai Daga Naira 617 Zuwa Naira 897

Wanda ya bayyana wannan matsalar da aka bayyana cewar tana da harsuna da yawa a tsakanin ma’aurata.

Advertisement

Binciken wanda ya mayar da hankali a kan mazauna birnin Lagos yace akasarin mazaje ne ke bukatar yin gwajin saboda rashin yardar dake tasowa a tsakanin su da iyalansu.

Alkaluman binciken ya kara da cewar matsalar tafi kamari tsakanin kabilar Yarbawa wadanda ke sahun gaba da kashi 53, sannan ‘yan kabilar Igbo masu kashi 31.3, sai kuma Hausawa masu kashi 1.2 kacal.

Advertisement

 

Daily Trust

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending