Connect with us

News

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Published

on

1726251421339

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar da muke ciki a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabin tsira Muhammad (S.A.W).

Advertisement

Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan, a madadin Gwamnatin tarayya inda yayi amfani da damar wajen taya al’ummar musulmi na gida Najeriya dana kasashen ketare murnar wannan biki mai alfarma.

Sojoji Sunyi Nasarar Kashe ƙasurgumin Dan Bindigar Nan Daya Addabi  Arewacin Nageriya 

Ministan ya kuma bukaci al’ummar musulmi da su yi amfani da lokacin wajen yada halayen nagartu tsakanin abokan zama don samun wanzuwar zaman lafiya a kasa ba ki daya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending