News
Mahaifiya Da ’Yarta Sun Doke Maza A Gasar Tseren Yada-ƙanin-wani A Kaduna

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Wata dattijuwa da ’yarta mai shekara 17 sun lashe gasar tseren yada-ƙanin-wani a bikin raya al’adun al’ummar Kudancin Jihar Kada (SKFEST) ta bana.
Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar.
’Yan tsere maza da mata ne suka kwashinsu a hannun dattijuwa Elizabeth da ’yarta Garda a gasar fa aka fafata a filin wasa na garin Kafanchan.
AMINIYA ta ruwaito cewa Grace mai shakara 17 ta ce ta so a ce ta doke mahaifiyarta domin ta zo ta ɗaya amma mahaifiyar ta fi ta kuzari.
Amma duk da haka ta ce tana fatan nan gaba za ta ba ta mamaki.
-
News5 days ago
Wasu ’Yanbindiga Sun Yi Garkuwa Kimanin Yara 12 A Neja
-
News2 days ago
Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Shirin Farfaɗo Da Kamfanin Jirgin Saman Nigeria Air
-
News5 days ago
Jami’an NDLEA Sun Kama ‘Yan Nijeriya Biyu Mazauna Turai Da Suka Haɗiye Ƙunshin Hodar Iblis Guda 200 A Filin Jirgin Abuja
