News
Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Amince Da Naira Dubu 70 A Matsayin Mafi Karancin Albashi
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya amince da naira duba 70, 000 a matsayin mafi Karancin Albashi ma’aikata.
Sanarwar hakan na kunshine cikin wata sanarwa da kakakin gwamnatin Jihar Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, a inda ya ce dokar albashin zata fara aiki nan take.
Sanarwar ta ƙara da cewa dukkan ma’aikata da waɗanda suka yi ritaya za su samu ƙarin kashi 30 cikin 100 na alawus ɗinsu.
Idan ba’amantaba gwamnatin Tarayya ta umarci gwamnoni da kuma kamfanoni masu zaman kansu dasu fara biyan hakan wanda wasu gwamnonin tuni suka fara biyan Dubu 70,000 a matsayin mafi karancin albashin.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
