News
ADG Care Foundation Zata Yaye Daliban Farko a Shirin ta na Horas da Matasa 650 a Najeriya
Gidauniyar ADG Care Foundation ta yaye matasa 650 a matsayin rukunin farko da suka kammala horo a shirin ta na ƙasa na koyon ƙwarewar fasahar sadarwa (ICT) da aka fara a
Bikin yaye daliban ya gudana cikin kyakkyawan yanayi, inda jami’an gwamnati, shugabanni daga sassa daban-daban.
ADG Care Foundation Zata Yaye Daliban Farko a Shirin ta na Horas da Matasa 650 a Najeriya
Shugabar gidauniyar ya bayyana cewa manufar shirin ita ce ba matasa damar koyon sana’o’in zamani da fasahar da za su taimaka musu su dogara da kansu a fannin aikace-aikace na zamani.
Daya daga cikin wadanda suka amfana da shirin, Ibrahim Musa daga Kano, ya ce
“Shirin ya koya min yadda ake gina shafukan yanar gizo da sarrafa bayanai. Wannan horo ya buɗe min sabbin damar rayuwa.”
Shirin horon ya kunshi darussa kan tsara manhajoji (programming), tsaron bayanai a intanet (cybersecurity), da tallan kayayyaki ta hanyar dijital (digital marketing).
Gidauniyar ADG Care Foundation ta sha alwashin ci gaba da wannan aiki domin tallafa wa matasa da rage zaman banza a cikin al’umma, musamman ta hanyar fasahar zamani da ilimin sana’a.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
