Connect with us

News

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutun Mauludi

Published

on

Shugaba Tinubu ya bayyana makomar TETFUND da NITDA da NASENI

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu domin bikin Mauludin Annabi Muhammad (SAW).

Cikin wata sanarwa da babban sakatare a ma’aikatar Harkokin Cikin Hida ta Najeriya Dr Magdalene Ajani ya fitar, a madadin Ministan a ma’aikatar ta ya al’ummar Musulmi murna, tare da kira da a yi tunani kan kyawawan halayen Annabi (SAW) na zaman lafiya, ƙauna, tawali’u, haƙuri da jinƙai.

Advertisement

Gwamnan Kano Zai Kaddamar Da  Majalisar Shurah

Haka kuma Gwamnatin ta yi kira ga Ƴan Najeriya na kowane addini da su yi amfani da wannan dama wajen yin addu’a domin zaman lafiya, tsaro da kwanciyar hankali a ƙasar, tare da mara wa gwamnati baya wajen ƙoƙarin haɗin kan al’umma da ci gaba.

Ministan harkokin cikin gida ya yi fatan Musulmi za su yi bikin Maulidi cikin farin ciki da lumana

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending