Connect with us

News

WAEC Ta Musanta Zargin Takaita Wa Dalibai Rubuta Wasu Darussa A Jarabawar 2026

Published

on

Da Ɗumi ƊumiWAEC ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar WASSCE Ta 2024

Hukamar shirya jarrabawar WAEC ta yi watsi da rahotannin da ke zargin cewa ta takaita wa dalibai rubuta wasu darussa a jarabawar 2026.

A cikin wata sanarwa da hukumar ta ftar a wannan Talata, ta ce zargin ba shi da tushe bare makama tare da kiran makarantu su yi watsi da wannan batu.

Gwamnatin Tarraya Na Duba Bukatar Mutane 170 Daga Kasashen Waje Da Ke Neman Zama Yan Najeriya

Ta bayyana cewa rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta “ba su da tushe, kuma ya kamata jama’a su yi watsi da su.”

WAEC ta kuma bayyana cewa aikin ƙirƙira da gyaran manhajar karatun makarantu na karkashin ikon Gwamnatin Tarayya, ba na hukumar ba.

“Mu a WAEC, muna aiki ne bisa tsarin doka da ƙa’idar da gwamnatin ƙasa ta tanada. Sauya ko ƙara wani sabon abu a manhajar karatun ba aikinmu ba ne, sai an bi matakan doka da gwamnati ta shimfiɗa,” in ji sanarwar.

 

Advertisement

DAILY TRUST

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending