News
Jami’an Ƴansanda Sun Tabbatar Da Kisan Sheikh Masussuka A Katsina
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da kisan Sheikh Yahaya Malam Masussuka, wanda wasu da ake zargin ’yan bindiga ne suka harbe har lahira a garin Dutsinma da ke jihar.
Rahotanni sun nuna cewa maharan, waɗanda ake zargin sun zo ne a kan babura, sun harbe malamin ne a ƙofar gidansa da ke garin Dutsinma.
JIBWIS Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Bidiyon Ɗan Agajin Da Ya Nemi A Ba Su AK47 Su Kai Hari
Rundunar ’yan sandan ta tabbatar da faruwar lamarin ga wakilin DW Hausa, sai dai ba a bayyana ƙarin bayani kan dalilin harin ko waɗanda suka aikata shi ba a cikin bayanan da aka samu.
-
News14 hours ago
Wani Jami’an Dansanda Ya Kashe Abokiyar Aikinsa Kuma Ya Kashe Kansa A Kogi
-
News6 days ago
Matasa A Unguwar Gama Sun Yi Kira Ga Majalisar Dokokin Kano Ta Ladabtar Da Ɗan Majalisar Nassarawa Kan Zargin Cin Zarafin Gwamna
-
News7 days ago
Shugaba Tinubu Ya Ce Ba Zai Dawo Da Tallafin Man Fetur Ba Kuma Ba Ya Da-na-sanin Cire Shi

