Connect with us

News

Saudiya ta cafke ‘Yan Nijeirya 20 masu daga hotunan ‘Yan siyasa a dakin ka’aba

Published

on

Daga Khadija abdullahi muhmd

 

 

 

Hukumomi a kasar Saudiyya, sun cafke mutane 20, da aka kama su na daga Hotunan Bola Tinubu da sauran wasu ‘Yan siyasan Nijeriya a gaban dakin Ka’aba, a cewar hukumomin za a hukuntasu.

Majiyar ya cigaba da bidikkin yace a yanzu haka suna hannun mahukunta kasar, karkashin jami’an kasar karkashin kulawar askarawa a domin gurfanar dasu gaban kotu tare da yanke masu hukunci dai-dai da abinda suka aikata, majiyar kuma ya cigaba da cewa babu shakka zasu kwashi kwashin su a hannu.

Advertisement

Jaridar Alfijir ta kuma jiyo cewa, hukumomin sunce Sam baza su laminci ire-iren wadannan abubuwan da ‘Yan Nijeriya suke ba, a domin yin wani Abu na daban a cikin kasar su ba, domin kuwa wannan sabon wani Abu me dasu ba Susan da shi ba.”

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending