Connect with us

News

Kotun Najeriya ta amince Jonathan ya yi takarar shugaban ƙasa

Published

on

Daga Kabiru basiru fulatan

 

 

Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zama a Yenegoa babban birnin Bayelsa ta yanke hukuncin cewa tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai iya takarar shugabancin ƙasar

 

Kisan da aka yi wa Harira a Anambra dabbanci ne – JNI

Advertisement

Jaridun Najeriya sun ruwaito cewa alkali mai shari’a Isa Hamma Dashen ne ya yanke wannnan hukunci a ranar Juma’a.

 

Sai dai har zuwa yanzu Jonathan bai fitar da wata sanarwa ba da ke nuna cewa zai tsaya takara.

 

Ko a kwanakin baya sai da gamayyar kungiyoyi a arewacin Najeriya suka saya wa Jonathan tikitin takarar shugaban kasa karkashin Jam’iyyar APC, duk da cewa Jonathan ɗin ya nesantar da kansa daga tikitin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending