News
An yiwa gwamna zulum I,hun ba maso a jahar maiduguri
Daga Yasir sani Abdullahi
Advertisements
Advertisements
Anyiwa gwamnan jahar Mai duguri ihun ba Maso ba Maso a jahar
Advertisements
Zulum ammasa ihun ne sakamakon yace a zabi jogoran Apc bolaji ahmad tinubu a matsayin shugaban kasar Nigeria a shekar 2023 inda al,ummar jahar Maiduguri sukace basa so
Advertisements
Advertisements
A cikin gwamnoni arewan Nigeria zulum Yana da matukar masoya a jahar tasa inda wasu jama,ar jahohin da dama suke sonsaa sakamakon irin ayyukan da yake yiwa Al,ummar sa
Kuma ,a wannan lokacin da muke ciki tasirin gwamnoni Yana taka mahimmiyar rawa a wajan zaben shugabancin kasa Amma Al,ummar zulum sukace su fah Sam,Sam babu wannan zanchan
Advertisements
