Sports
Bayern ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da Mane
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Kungiyar Bayern Munich ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da fitaccen dan wasan gaba na Liverpool Sadio Mane, wanda ta shafe tsawon lokaci tana kokarin jan ra’ayinsa.
Fitaccen masani kuma mai ruwa da tsaki kan kasuwar musayar ‘yan wasa dan kasar Italiya fabrizio Romano ne ya bayyana halin da ake ciki tsakanin dan wasan na Liverpool da zakarun na gasar Bundesliga.
Bayanai sun ce Bayern ta gabatar da tayin ne bayan cimma yarjejeniyar baka tsakaninta da Sadio Mane.
A baya dai sau biyu Bayern Munich tana gabatrwa da Liverpool tayin sayen Mane, amma hakarta bat a cimma ruwa ba.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
